You are here: HomeNews2022 09 20Article 1627214

BBC Hausa of Tuesday, 20 September 2022

    

Source: BBC

Hadiza Shehu: Matashiyar da ta san kan motocin zamani a Abuja

Hadiza Shehu play videoHadiza Shehu

Hadiza Shehu, mai shekara 18, wata matashiya ce da ta san kan motoci ta kuma ƙware a sanin duk abin da ya danganci motocin zamani.

Ba kamar yadda ake yawan fadar cewa mata ba abin da suka sani dangane da mota idan baya ga tuƙa ta ba, Hadiza ta fita daban ta wannan fannin, don hatta kayan gyaran mota ta san su da yadda ake sauya su.

Saboda sanin da ta yi wa motoci har ta kai ta kan taya kamfanonin da ke ƙera motoci tallata su.

BBC ta tuntuɓi Hadiza don ta ji dalilin da ya fara jan hankalinta take sha’awar duk wani abu da ya shafi mota.



Read full article