You are here: HomeAfricaBBC2023 01 31Article 1705514

BBC Hausa of Tuesday, 31 January 2023

    

Source: BBC

Arsenal ta kammala cinikin Jorginho

Jorginho Jorginho

Arsenal ta kammala cinikin dan wasan Italiya da Chelsea Joginho kan fam miliyan 12.

Joginho ya aminta da yarjejeniyar watanni 18, da kuma damar tsawaita zaman nasa daga nan.

Yanzu haka kungiyarsa ta da wato Chelsea, na kokarin kammala cinikin Enzo Fernandez daga Benfica.

Arsenal ce ta daya a teburin Premier League, kuma ana sa ran zuwan Joginho zai kara bata damar daure tsakiyarta.

Nan da karfe 12:00 na dare ne agogon Najeriya, za a rufe kasuwar cinikin yan wasan a fadin Turai.

Read full article