You are here: HomeAfricaBBC2022 07 12Article 1580105

BBC Hausa of Tuesday, 12 July 2022

    

Source: BBC

Ku san 'yan takarar shugaban ƙasar Kenya

Raila Ofinga (dama) da mataimakinsa Martha Karua Raila Ofinga (dama) da mataimakinsa Martha Karua

A watan Agustan 2022 al'ummar ƙasar Kenya za su zabi sabon shugaban ƙasa.

Tuni ƴan takarar suka fara yaƙin neman zabe domin samun nasara.

A watan Mayun da ya gabata ma manyan ƴan takarar biyu suka zabi wadanda za su yi masu mataimaki.

Mataimakin shugaban kasar na yanzu da shi ma ke takara, ya zabi wani dan kasuwa Rigathi Gachagua yayin da tsohon firaminista Raila Odinga kuma ya zabi wata tsohuwar ministar shari'ar ƙasar Martha Karua.

Ga dai bayanai kan ƴan takarar da irin nasarorin da suka cimma a rayuwa:

Read full article