BBC Hausa of Wednesday, 10 May 2023
Source: BBC
Kyaftin Sergio Busquets ya tabbatar da zai bar Barcelona a karshen kakar nan, bayan shekara 18 yana Camp Nou.
Tsohon dan kwallon tawagar Sifaniya, mai taka leda daga tsakiya ya yi wa Barca karawa 718 - shine na uku a yawan buga wasa a kungiyar.
Dan kwallon ya lashe kyautuka da yawa a Barca ciki har da daukar La Liga takwas da Copa del Rey bakwai da Spanish Super Cup bakwai da Champions League uku.
Akwai karin bayanai....